NOTE That this post is basically a past question, the main question and answers will be posted here few hours to the exam, ensure to allow notification, join our telegram channel or more to get the answers when it drops
WAEC Hausa 2020 Questions & Answers:
ESSAY:
1. (a) Ways of blocking the activities of cultist in Secondary Schools.
Hanyoyin dakile ayyukan kungiyoyin asiri a Makarantun Sakandare.
(b) Things I do everyday.
Abubuwan da nake yi a kowace rana.
(c) Continuity or single tenure, which is the best for Nigerian politics?
Ta-zarce ko mulki sau daya wane ya fi dacewa da Nijeriya?
(d) Write a letter to your uncle expressing your joy when you spent the last holidays with him.
Rubuta wasika zuwa ga kawunka ka bayyana masa irin jin dadin zama da ka yi da shi a lokacin da ka yi hutu wajensa.
(e) The king is not the problem but the Courtier
Rijiya ta ba da ruwa, guga ya hana.
2 (a) Define a Long Vowel.
(b) Mention two ways of identifying Long Vowel with two examples each.
(a) Me ka fahimta da tsawon wasali?
(b) Kawo hanyoyi biyu na nuna wasali mai tsayi a Hausa tare da misalai biyu na kowannne.
3. Compare the articulation of these sounds /b/ and / b /
Kwatanta furucin /b/ da na / b /
ANS: This is also a question on phonology and it requires the candidates to compare the articulation of /b/ and / b / sounds. Thus: / b/ da / b/ , gurbin furucinsu daya ne (wato lebawa ne). Haka kuma dukansu sautuka ne masu ziza, sannan a yanayin furucinsu, sautin / b / tsayau ne, / b / kuwa hadiyau ne.
4. (a) Define a neutral gender
(b) Mention the masculine gender of the following words:
(i) tawaga;
(ii) giwa;
(iii) kaza;
(iv) kura;
(v) tinkiya.
(a) Me ka fahinta da jinsi Hadaka?
(b )Kawo jinsin maza na wadannan
Note: There is nothing like Waec Hausa Expo online. WAEC candidates are to desist from patronizing online fraudsters / vendors who says they can provide such services as they are not real.
5. (a) Mece ce dangantakar Suna da Sifa?
(b) Kawo jimloli biyar masu ?auke da Sifa.
6. (a) Kawo abubuwa uku da suka raka ?antsako yawon duniya, a tatsuniyar ?antsako Da Layar ?anzo.
(b) Bayyana abin da ya faru tsakanin ?antsako da Kura a lokaci rabuwarsu.
7. Habaici da zambo na daga cikin jigogin maka?an sarauta. Yi ta?aitaccen bayani a kan su tare da misalai guda-guda na kowanne.
8. Bayyana yadda ake yin wasan tahen “Zuciyar mai tsumma”
9. “Tabaraka Jalla mai Rahma,
Da yai mu dukanmu yai ni’ima,
Ya ba kowanmu duk ta gama,
Wa sallim alaihi taslima,
…………………………………… .”
(a) Daga wace waka aka ciro wannan baiti?
(b) Mene ne jigon wakar?
(c) Mece ce ma’anar ta gama
10. Wadanne darussa ’ya mace za ta koya a wasan ‘Mai Wasa Da Maza Karya’
11. “Yi cikakken bayanin daya daga cikin wadannan:
(a) goyon ciki
(b) kaciya.
NOTE That this post is basically a past question, the main question and answers will be posted here few hours to the exam, ensure to allow notification, join our telegram channel or more to get the answers when it drops
Africapayz. cash Review Africapayz is a scam site. After our team reviewed the site we…
DPR recruitment shortlisted candidates 2022 The shortlisted candidates for the just concluded DPR recruitment exercise…
Oyo State Tescom Recruitment portal 2022 We are glad to inform you that the Tescom…
KUST Wudil post utme form 2022 We are glad to inform you about the KUST…
www.dpr.gov.ng DPR recruitment portal 2022 We are glad to inform you that the DPR recruitment…
Caleb University Lagos School fees for 2022 academic session Caleb University's management and Authorities have…