Neco 2020 Hausa Theory answers
Here is the hausa confirmed theory answers for neco 2020 examination. Confirm each questions correspond with your answers. Good luck.
The only thing you can do for us is share and appreciate as well
(11a)
Karin Magana, kalmomi ne ‘yan kilalan amma masu kunshe da zunzurutun ma’ana. Ana amfani da su kuma a tsakanin kowace al’ummar duniya.
(11b)
(i) Abin kasuwa, na mai ciniki ne.
(ii) Ba a fafe gora, ranar tafiya.
(iii) Ba a haɗa gudu, da susar ɗuwawu.
(iv) Bakin rijiya, ba wajen wasan makaho ba ne.
(v) Banza, ta kori wofi.
(vi) Ashe ana tsoron inna? In ji ‘ya’yan mayya.
(13a) Dangantaka
tsakanin majemi
da badukubr akwai kyakkyawar
dangantaka tsakanin majemi da
baduku saboda kamar yada muka
sani majemi shine ke jeme fata wato
ya gyarata ta zamo baduku zai iya
amfani
da ita wajen sarrafa ta ta
zamo abinda zamu rika amfani dasu
na yau da kullum. Kamar su jaka,
filalla, hannun agogo, takalma da
sauransu.
(b) Kayan jima
1. Ruwa
2. Allura
3. Zare
4. Makwankwasa
5. Almakashi Kayan jimancibr
1. Bagaruwa
2. Kasko
3. Ruwa
4. Baba
5. Jirai (6) Insha’i shine tsara rubutu
ko labari
bisa ga ma’ana da inganci ta hanyar
5a)
Dafi shi ne lika wa saiwar kalma
wani harafi don samar da sabuwar ma’ana.
5b)
i)goshi
ii)ciki
iii)keya
5c)
i)goshi-bahaushe, madubi, d.s.
ii)ciki-birane, asake, d.s.
iii)keya-Hausawa, Katsinawa, d.s .
(4a)
Wakilin suna shi ne duk wata kalma da ake amfani da a madadin suna. Ko kuma mu ce, wakilin suna kalma ce da ake amfani da ita a maimakon suna. Wato kenan idan ana cikin zance, sai aka zo wata gaɓar da ya kamata a ce an ambaci suna amma sai a ƙi ambatar sunan, sai a yi amfani da wani kalma ta maye gurbin sunan.
(4b)
(i) Katsattse: Wakilin suna katsatte shi ne wanda yake wakiltar mutum kai tsaye. Sannan kuma yana tsayuwa da ƙafarsa.
Misali, Ni, Kai.
(ii) Ɓoyayye: Shi ne wakilin sunan da baya fito da wanda ake magana a kansa fili. Wato idan aka ambata shi, kowa ma yana iya shiga ciki.
Misali, Wance, su wance.