HAUSA OBJ
01-10:
11-20: BCDBBAADCC
21-30: CBBBAECDBE
31-40: ECABDAEBAB
41-50: ECDACBBCED
51-60: CBDD
MORE COMING…..
(1d)
YADDA AKE YIN TUWON SHINKAFA DA MIYAR TAUSHE
KAYAN AIKI
(i) Shinkafa
(ii) Ruwa
(iii) Kayan Miya (tumatir,attaruhu,albasa, tafarnuwa)
(iv)Alayyahu
(v) Gyada
(vi) Magi da Gishiri
TUWON SHINKAFA
Da farko zaki wanke shinkafarki ta ki jiqa ta ta dauki kaman minti 30 a ruwa.
Sai ki dora tukunya a kan wuta ki zuba ruwa dai dai Wanda zai dafa miki shinkafar ki, in ya tafasa saiki dauko wannan shinkafar taki da kika jiqa ki Zuba a cikin ruwa ki rage wuta ki barshi yai ta dahuwa har sai yayi laushi sosai sai ki dauko muciya ki tuqa yayi kyau.
Sai ki barsa ya turara Bayan nan sai ki bude leda ki kwashe tuwon ki.
MIYAR TAUSHE
Da farko zaki zuba manja da albasa a tukunya ki soya da ya fara qamshi sai ki dauko Kayan miya ki zuba ki Dan saka baking powder saboda kar yayi tsami bayan nan sai ki dauko spices dinki ki soya miyar ki dashi dama kin dafa gyadar ki a gefe sai ki zuba ki batta ta dahu in miyar ya soyu kin kusa saukewa sai ki zuba alayyahu ki kashe a ci lafiya
NECO HAUSA
(3a)
Aikatau, su ne kalmomin da ke nuni zuwa ga wani aiki idan aka furta su. wasu kuma suka ce, aikatau su ne kalmomin da ke maganar aiki a cikin jimla. Kalmomi irin su ci, sha, gudu, zama, kiɗa, girki, da sauransun dukkansu aikatau ne.
(3b)
(i) Aikatau So-Karɓau
Misali
-Basiru ya nome gonarsa.
-Bala yana karanta littafi.
(ii) Aikatau Ƙi-Karɓau
Misali
-Ɗanmakaranta ya yi karatu.
-Maryam takan yi barci.
*NECO HAUSA*
(9)
*BAYANIN YADDA AKE NEMAN AURE HAR ZUWA RANAR BIKI*
Aure wannan alaka ce ta halaccin zama tare tsakanin na miji da mace. Ana yin sa ne saboda abin da aka haifa ya sami asali, da mutumci da kiwon iyaye kuma shi ne maganin zina, da yaya marasa iyaye. Aure muhimmin abu ne ga alumma saboda haka akwai hanyoyi ayyanannu na tabbatar da aure. Dubi macce yar wuta cikin matan aure
Idan yaro ko yarinya suka girma sai iyayen su su sa ransu su yi musu aure tun ransu bai yi halinsa ba. Wani lokaci kuwa yaro ne yake ganin yarinya yayi mata dan kyau har a gane yana sonta sai a nema masa ita ko abokansa su fada wa iyayensa a gida cewa sun ga alamar wane na son wance ko kuma a fada wa yarsa ko matar wansa ko goggonsa su kuma su isar da sakon ga iyayen sa.
*NEMAN AURE*
Matakan neman aure shi ne kyautar da yaro ko iyayensa su kan kai gidan su yarinyar da yaron yake so ya nema. Saboda ha yakan ba yarinyar wani abin tabawa. Ko kuma ya kai kyautar gun iayayen ta ko wasu wadanda suke dangi ne da ita, yadda za su gane cewa ana sonta. Kamar kayan na-gani-ina-so. Bayan wadannan ne akan kai kayan jin kira, wadanda ake kunshewa aba wata yar tsohuwa ko wani mutum, yakai. Daganan sai aba yaron dama ya ringa zuwa yana Magana da rayinyar a gidan su ko a gidan yan uwanta shi kuma zai ringa zuwa ne tare da abokan sa su zauna su tattauna tare da yarinyar. Sa’annan idan har an dai-daita sai yaron ya kai dukiyan aure wadda galibi tsabar kudi ne cur. Akan rabawa yanuwan yarinya ne don a sheda ta samu mijin aure don su yi tattalin tasu gudummawa.
*LEFE*
Lefe tufafi ne da kayan shafe-shafe da takalma da sauran kayan adon mata su dan kunne da sarkan wuya da tsakin lefe haka a sa cikin lefen ko fantimoti ko kwalla ko wani abu a bawa wasu mata su kai gidan su yarinya, wani lokaci akan tara lefe da yawa na masu so daban-daban a ajiye har sai an samu wanda aka ga ya dace ya aure ta sannan a ba wa sauran nasu. Shi kuma da zarar ya ji an tabbatar masa, sai ya aika da neman sa ranar auren sa ko ranar buki. Dubi rike sirri shi ne ginshikin zaman aure
*DAURIN AURE*
Akwai muhimman abubuwa da ake tattali gun aure su ne:
Sadaki:- wanann wasu kudi ne wanda mace take aiyanawa a bisa ka’idar aure. Kudin da ake iya bayarwa a matsayin sadaki ya tashi tun daga zambar goma, wato sule da taro ko kwabo goma sha biyar har zuwa iya karfin mutum.
Waliyan aure:- Wadannan su ne suke karban aure da bada aure ga ma aurata biyu wanda galibi baffanen yarinya ko baffan yaro ko wani wanda aka yarda dashi su ne suke walittakan su.
Shedu:- Wandannan suke shedar an daura aure tsakannin ma aurata biyu domin kuwa ba’a daurin aure a boye sai da shedu shedunnan kuwa su ne mutanen da suke halarta wajen daurin aure lokacin da ake fatiha a fada a kunnen su da cewa an ba wane wance bisa sadaki kaza a kuma tambaya jama’a kun sheda suce eh mun sheda daga nan aure ya dauru.
Goro Da Kudin daurin Aure:- wadannnan su ake rabawa a wurin daurin aure, goro a rabawa duk mutanen da suka halacci wurin daurin auren, kudi kuma a raba wa manyan maluma.
*ZANEN LALLE*
Amarya takan yi dan kwanaki biyu ko uku ko fiye da haka cikin lalle ana kai ta gida-gida ana mata gargadi, a ja kunnen ta kuma a koya mata wasu abubuwa na addini da zaman aure kuma ‘yanuwa suna yi mata hidima don ganin daman su da son ransu kafin ta koma gidan su ko gidan wani.
*TAREWA*
Tarewa wannan shi ne ranar da amarya ke komawa gidan mijin ta a wannan ranar sai ‘yan uwan mijin su zo gidan amaryan suna neman a basu matan su har su bada wani kudi na sayan amarya sannan a nada wata yarinya amaryar boko a sanya ta cikin mota a kai ta gidan. Kafin su isa da amaryar bokon za’a dauki asalin amarya din a kaita.
*SAYAN BAKI*
Bayan mata sun waste aure sai abokan ango su zo don a sayi bakin amarya, saboda ba za ta yi musu magana ba sai an biya. Kuma a nan ne samari su kan yi ta wasa kwakwalwa da salon Magana iri-ri. Kuma wannan sayan bakin galibi da daddare ne ake yin sa inda ake sakewa ana darawa da nishadi.
*BUDAN KAI*
Wannan wani dan balaguro ne wanda amarya take yi zuwa gidansu, bayan kwana guda, ko biyu ko ma bakwai saboda a zo a yi mata jeren daki takan yi wannan yar kauran ne don a sami daman yi mata wasu gyare-gyare kamar: kitso, da aski da shirye-shiryen zama da mijinta.
*JERE*
Wannan kuma wasu makusantan amarya, su ne za su dauki dawainiyan gyara dakin amarya su yi mata jere da kafin gado da kawace dakin da yin wasu al’adu kamar kafi (asiri) da adduo’i na gargajiya saboda fatan samun zaman lafiya da kuma kare kai. A rannan ne ake jan kunnen amarya da barin wasu miyagun dabi’u da yin kyawawan su da nisantar da kai akan abin da zai kawo rashin jituwa tsakanin ta da jimin ta.
*ZAMAN AURE*
Wannan shi ne zaman da miji da mata ke yi a matsayin ma aurata biyu bayan an daura aure da wasu bukukuwa da suka biyo bayan auren da yadda kowannen su zai zauna da juna lafiya da bin ka’idoji ta addini na zaman aure.*NECO HAUSA*

Wannan shi ne zaman da miji da mata ke yi a matsayin ma aurata biyu bayan an daura aure da wasu bukukuwa da suka biyo bayan auren da yadda kowannen su zai zauna da juna lafiya da bin ka’idoji ta addini na zaman aure.
Start your New financial Saving Plan for the year 2023 We have 365 days, 53…
APPLICATION FOR THE UNIVERSITY OF MEDICAL SCIENCES, ONDO CITY IS ON Requirements: 1. CV: This…
Federal government recruitment application form for all ministries The federal government has come up with…
Step-by-step guides on how to apply and get a scholarship In my previous post, I…
NIGER STATE SCHOLARSHIP 2022 The Niger State Government has created an opportunity for its indigene…
SCHOOL OF POST BASIC NURSING, OCCUPATIONAL HEALTH UCH IBADAN. The School of Post Basic Nursing,…